kalimah.top
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

morell – televison kowa كلمات اغاني

Loading...

nagode
ihu
eh mana kai_kai

g_ya musu
eh mana
oh yeah
na go

kin san duk fadin duniya ke ki ka kullen kofa
haba yarinya what are you waiting for?
kinsan duk fadin duniya ke ki ka kullen kofa
k_ma ki ka daure ni da igiya nakasa tankah kowa
jira nake ki kirani tunjiya kece nake so
television ko wa
what are you waiting for?
kinsan duk fadin duniya ke ki ka kullen kofa
k_ma ki ka daureni da igiya nakasa tankah kowa

jira nake ki kira ni tunjiya kece nake so
television kowa
kowa na kallon ta
duk ana kallon ta
television kowa
kowa na kallon ta
duk ana kallon ta
television kowa
kowa na kallon ta
duk ana kallon ta
television kowa
kowa na kallon ta

yarinya koh ina naje
kewan ki nake na asali
manta da wasu matan
eh nasan nayi iskanchi da amman na bari
amd i′m loving you totally
i hold you down kema kin sani
yarinya bude zuciyan ki na shigo kamin ki kunce zani

what are you waiting for?
kinsan duk fadin duniya ke ki ka kullen kofa
k_ma ki ka daureni da igiya na kasa tanka ma kowa
jira nake ki kira ni tun jiya ke ce nake so
television kowa
what are you waiting for?
kinsan duk fadin duniya ke ki ka kullen kofa
k_ma ki ka daure ni da igiya nakasa tankah kowa
jiranake ki kira ni tun jiya kece nake so

television kowa
nana hm
nana eh eh
nana eh
nana hm

naji coumasie da kano ghana
taba mana inges ban kwana
che musu kin samu gurin kwana
mu_mu musa dan kwairo
taba sai na buga kaman kwallo
eh na ce musa dan borno
nida ke dole ayi kallo
ma_ma maso kusa ‘yan mata
che masu su barki da dangata
yarinya bude zuciyan ki na shigo kamin ki kuce zani

what are you waiting for?
kinsan duk fadin duniya ke ki ka kullen kofa
k_ma ki ka daureni da igiya nakasa tankah kowah
jira nake ki kira ni tun jiya kece nake so
television kowa

what are you waiting for?
kinsan duk fadin duniya ke ki ka kullen kofa
k_ma ki ka daureni da igiya nakasa tankah kowah
jira nake ki kira ni tun jiya kece nake so
television kowa
nagode
eh mana
ihu

كلمات أغنية عشوائية

اهم الاغاني لهذا الاسبوع

Loading...