kalimah.top
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

b.o.c- madaki – yawo كلمات اغاني

Loading...

intro

-ji mana,ku tsaya guys!!!

chorus
-kyan yawon ba tafiya ba ne,dawowa ne
-kyan yawon bayarwa da tarowa da kawowa ne
-kyan yawon ba tafiya ba ne,dawowa ne
-kyan yawon bayarwa da tarowa da kawowa ne
-lallai kana da yawo!
-(jama’a suka ce mun)
-lallai kana da yawo
-(g-yu na suka ce mun)
-lallai kana da yawo
-(babyn chan ta ce mun)
-lallai kana da yawo

verse one
-what!
-da muddun na bude kofa,na shiga mota
-bayan direba ya anshi boza
-kan tafiya ta tabbata da addu’a na kan soma
-domin sai da rai a kan ci oba
-ya rabbi,gatan yara da manya
-makiyayin mu da dare,safe,rana da yamma
-sa’in da muke tafiye-tafiye ka kiyaye mana hanya
-gotta get there don kar in bar iyaye na da anya
-da kiran abokai na a waya duk don su san ya
-don shi ne daya daga cikin muhimmancin kusanya
-bari duk wani barawo kar ya gan mu
-k-ma duk wani tafiyan da muka yi mu kai da ran mu
-amen! babu abun da zan ce sai dai amin
-don kamin ma in tambaya uba na yana min…
-…kyawawan abubuwa
-kamar bari na da rai da sama mun batutuwa…
-….na fada wanda dan adam bai tada mun a kunnuwa
-in dakata? su din su wa?

chorus
-kyan yawon ba tafiya ba ne,dawowa ne
-kyan yawon bayarwa da tarowa da kawowa ne
-kyan yawon ba tafiya ba ne,dawowa ne
-kyan yawon bayarwa da tarowa da kawowa ne
-lallai kana da yawo!
-(gyatuman chan ta ce mun)
-lallai kana da yawo
-(dattijon nan ya ce mun)
-lallai kana da yawo
-(mallam h-ssan ya ce mun)
-lallai kana da yawo

verse two
-komin nisan garin ku ku shirya don muna zuwa
-gara mu gaji,mu huta,mu tashi da mu hakura
-don da hutu ainun bayan mun samu babu takura
-ga ayawo,ku ce wa g-yu su taru fa
-ga wuta,toh me zai hana chasun mu faruwa
-gyatuma ta tana mun fata in samu gata a rayuwa ta
-da na ce ‘amin’ sai na ga ko ina babu rata
-k-ma karya ne rashin arziki ya sa mu sata
-in har na taba karaya a da yau da liver na dawo -wasika na kawo
-sakon da ya kunsa shi ne yanzu da riba a yawo
-tunda kunnuwa na taimaka wa basiran makaho
-mallam in ka tsani kiwuya sai ka diba wa yaro
-ka mika a baho
-domin sai iska na kadawa a ke shika da daro
-abun kashedi,ba na hira da tabo

chorus
-kyan yawon ba tafiya ba ne,dawowa ne
-kyan yawon bayarwa da tarowa da kawowa ne
-kyan yawon ba tafiya ba ne,dawowa ne
-kyan yawon bayarwa da tarowa da kawowa ne
-lallai kana da yawo!
-(aboki na ya ce mi ni)
-lallai kana da yawo
-(kawa ta ta ce mi ni)
-lallai kana da yawo
-(mabiya na suka ce mi ni )
-lallai kana da yawo

verse three

-on my way to a destination where my destiny leads
-i’ve seen so many nights with my eyes open
-survival warfare,no man alive is resting in peace -tryna make something real outta all the lies spoken
-na ga ‘no’,na ga ‘biyayya’
– na ga ‘so’,na ga‎ ‘kiyayya’
-i’ve seen love and hate,i’ve seen curve and straight
-i’ve seen flop and great,i’ve seen lords and slaves
-i’ve seen the highs and lows,i’ve seen the thighs and toes
-mallam bar ganin ina ta hada zufa
-sai na kai inda ba wanda ya taba zuwa
-fiye da jirgi da radio,cike a t-ti da stereo
-daba daba daban daban,tasha tasha a chan da nan
-mun san hanyan ba kyau amma daga kafa alambaram
-always on the road,har na saba da gargada
-ai cin boris ya fi kyau in ka chaba a jar kasa
-na dawo lafiya,ga saraba ku raba
-yau yau zan koma in ta kama,ko da kafa mu gwada

chorus

-kyan yawon ba tafiya ba ne,dawowa ne
-kyan yawon bayarwa da tarowa da kawowa ne
-kyan yawon ba tafiya ba ne,dawowa ne
-kyan yawon bayarwa da tarowa da kawowa ne
-lallai kana da yawo!
-(mutanen bauchi suka ce mun)
-lallai kana da yawo
-(mutan arewa suka ce mun)
-lallai kana da yawo
-(duk nigeria suka ce mun)
-lallai kana da yawo

كلمات أغنية عشوائية

اهم الاغاني لهذا الاسبوع

Loading...