kalimah.top
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

yolyboy - amarya كلمات الأغنية

Loading...

hey rawa rawa
yoly yoly boy
sarkin kalangun arewa

amarya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make we dance
amarya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make we dance
gimbiya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make we dance
gimbiya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make we dance and dance

oya oya oya
tunda mun zo bana
ba wasu iyan yawa
sai mu ta taka rawa hah
taka rawa hey
ga amarya a chan na taka rawa
hey ango zo kusa ka taka rawa
kowa ma yazo ya taka rawa
hyah yah yah
yaw nan da rarara
rawan nan fa ba karaya
make you dey dance your own
everybody wey don kolo
amarya rawsaya haba gimbiya
ango gafara hah hah hah hah

amarya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make we dance
amarya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make we dance
gimbiya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make we dance
gimbiya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make we dance and dance

hah ham
mu dinga rawa
mu je mu ja da baya
sai mu bi sautin garaya
ga molo da garaya
amarya ringa rawa ango ja da baya
yah yah yoly yolyboy
yaw nan da rarara
rawan nan fa ba karaya
make you dey dance your own
everybody wey don kolo
amarya rawsaya haba gimbiya
ango gafara hah hah hah hah

amarya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make wе dance
amarya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make we dancе
gimbiya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make we dance
gimbiya kyakyawa
sarauniyar mata kizo mu taka rawa
make we dance and dance

كلمات أغنية عشوائية

كلمات الأغاني الشهيرة

Loading...