
vblaiz - gaya masu كلمات أغنية
[verse one: vblaiz]
rap lines so hard kamar kirtani
abokane ai allah ne ya bane
ne na allah ne saitan ka barni
na san baka fasawa kamar bin laden
life is not a fast lane bi ta a hankali
spiritual kwalliya, harma da tozali
i’m tryna make up for the wrongs that i did
but saidawa tryna make me feel like zombie
only god got the power ya hana ni kunun dawa
amma allah baya rowa shiya sa ya bani dama
sarki baya chin saki ku kalan sa baki
k-ma imma son of a king, mallam bana baki
kyelli kyelli ina ta walkiya, barni barni na bashi godiya
living for the king tryna buy me na ki
kayan duniya zai kone amma allah baya kasa
na fasa rayuwa mai sasa, eat the scroll er’day kamar gurasa
na fasa rayuwa mai sasa, eat the scroll er’day kamar gurasa
[hook:]
g-ya masu as we kada da ganga
g-ya masu if god na your papa
g-ya masu demons must scatter
g-ya masu (2x)
[verse two: vblaiz]
ina da allah wan da baya taba barci
armushi mai girma k-ma gashi da zumumci
creator of the universe da k-mai da ke chiki
communing with king ai babu bakin chiki
lyrically spitting my mind, they call me maye
telling them the truth, they’re like yaushe ka waye
crazy for the lord na fara zarewa
his grace and mercy baya karewa
gives peace deep inside kankara ruwan sanyi
imma witness, ai na gan yanda yayi
taruwan nan gaskiya tayi domin masu nauyin kaya su zo nan su samu sira k-ma banda k-ma baya
fresh boys with the holy ghost, fresh girls with the holy ghost
we ain’t going back cause jesus christ is the holy host
k-ma a sunan sa ne muke boast, boss!
[hook]
كلمات أغنية عشوائية
- veyru - exhausted كلمات أغنية
- qoqinox - 70 percent كلمات أغنية
- princess sienna - transcript كلمات أغنية
- aneea - broke goldiggaz كلمات أغنية
- xtraño - superstar كلمات أغنية
- mullasantana - спать один (sleeping alone) كلمات أغنية
- trotsky vengarán - 3 veces mal كلمات أغنية
- sylvie vartan - don't let go كلمات أغنية
- lôly - antes que ela pisque كلمات أغنية
- almaxerr, 60whxte - flex! كلمات أغنية