kalimah.top
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

umar m shareef - rayuwata كلمات الأغنية

Loading...

[hook]
lalalalalla lala_lalallah, lalalalalla lala_lalallah
ehh rayuwata, kece rayuwata
kaine ne daidai ni, ba cuta ba cutuwah
rayuwata kaine, rayuwata kece daidai ni, ba cuta ba cutuwah

[verse 1]
ke na saka a bw_ngon littafina
wanda yake dauke da duk labarina
aurenki karshen lissafi na
in na rasa ki rannan an rufe babina, kunji sai kuyi shaida
rayuwa na bada, na aminta ku yada
mai ki idonsa ya kauda
ban dauka ba, kar in shiga damuwa
in ba kal ba, ina fada ruwa
son ka a raina tamkar zanen zabuwa
ba batun ka dishe ko kayo goguwa
ana ta kawo suka meke faruwa?
maimakon ka rage kullum sai karuwa

na samo yarinya kyakkyawa, kun ganta son kowa
tasa mini jin dadi
in ta fito kowa na ribibi, gun kallonta yay ta rawa
a jikinu suna kaudi

oyoyoyoh na samo dan yaro kyakkyawa
kun gansa son kowa, yasa min jin dadi
in ya fito kowa na ribibi gun, kallonsa yay ta rawa jikinsu suna
kaudi

da turanci in zan zan kiraki, darling tsarina
da larabci kurrat’ainun sanyi na idona
faransanci mon amour shi ne zabina
kin zarce yadda suke tunani a cikin raina
da turanci in zan kiraka, baby na
da larabci k_ma sannu noorul kalbina
faransanci ma ceris abun kauna
ka zarce yadda ake tunani a cikin raina

ehh rayuwata, kece rayuwata
kaine ne daidai, ba cuta ba cutuwah
rayuwata kaine, rayuwata kece dai dai ni, ba cuta ba cutuwa
idanu na basu gani in baka nan
idanu na basu gani in bakya nan

كلمات أغنية عشوائية

كلمات الأغاني الشهيرة

Loading...