kalimah.top
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

nazir m. ahmad - sunusi na biyu كلمات الأغنية

Loading...

mata ku dau turame yayi,
k-ma kuce nadi dai anyi,
sarkin kano sunusi na biyu,
ehh, duniya tayi dadi, k-ma kuce kano dan lamido,
uban matasa yayi.
wannan kidin kidin mata ne,
in namiji ya taka yawa ne,
kudai mu barsu suyi shaanin su,
ku dai kyce kano dan lamido,
uban matasa yayi.

mu dai muce kano, kano, kano dan lamido.
mata ku dau tura me yayi,
k-ma kuce nadi dai anyi,
sarkin kano sunusi na biyu,
k-ma kuce kano dan lamido,
uban matasa yayi.
nace kuce kano, kano, kano dan lamido.

sunusi babban sarki.

كلمات أغنية عشوائية

كلمات الأغاني الشهيرة

Loading...