
malam6ix - vip كلمات أغنية
malam6ix
vip sai kinzo za′ayi taro
yar manya sai dai ni babban kwaro
vip ke ta musamman ce mairo
ni sai mairo, jeki agwagwa kidau toro
kwasha_kwasha bata ado gangaro
kina raina kinyi zaman dabaro
chikar boss, mugun boss ni mayen mairo
kyanki yana karo, wulakanci na nakaro mairo
matar duba rudu, to dauki madubin duba rudu du go
zaki ga wanda yazo min wacce nake so, ya faman gyambo
kadaran kadahan, haka wanda yayi mini nayi masa dai_dai ko zambo
ni lamba shida, kare magana oga yayan bo_bo_bo
kina sona
aure zanyi bana
bana_bana, a tsaida magana
kina so na muyi aure bana
ki cewa siriki na
zan turo baba na
vip sai kinzo za’ayi taro
matar manya sai dai ni babban kwaro
vip ke ta musamman ce mairo
ni sai mairo, agwagwa jeki kidau toro
kwasha_kwasha bata ado gangaro
kina raina kinyi zaman dabaro
yarinyar boss, mugun boss ni mayen mairo
kyanki yana karo, wulakanci na nakaro mairo
كلمات أغنية عشوائية
- iron savior - made of metal (2022 version) كلمات أغنية
- spoons - rodeo كلمات أغنية
- nik yato - froyo freestyle كلمات أغنية
- joshua nichols - colder weather كلمات أغنية
- gnaat æ goner - would you believe it? كلمات أغنية
- killaheelz - outstanding كلمات أغنية
- ianplug & duffy & azer - control u كلمات أغنية
- borges - lado nerd كلمات أغنية
- been stellar - ohm كلمات أغنية
- elicê - bebe كلمات أغنية