
legend abdul - hisabi كلمات أغنية
legend dan abdul ai nine let’s go atuna da hisabi munaf_kai atuna da hisabi yan gulma atuna da hisabi atuna da hisabi munaf_kai atuna da hisabi atuna da hisabi
yan saido atuna da hisabi atuna da hisabi komai zamuyi sai da hisabi, hisabi sai da hisabi sai da hisabi, hisabi oh hisabi, hisabi komai sai da hisabi
kamata yayi fa mubi allah,kar rudun duniya yayi mana illa
wasu nachan waisu harkalla, neman duniya suntara dala
duk abunda katara, akwai lahira, bayan kamutu bakada zarra, zaman kabari fa akwai takura
aikinka, shi ze ceceka, koma ga allah kai saraka, sallah azuminka, suceceka, kakoma ga allah da manzona, ran lahira kai aljanna, domin acikinta, zaka shana, albarkacin manzona, jiya yau gobe ma ai ta allah ce
makiyana wai aina zauce, in ilahu yaso saina zarce, wasuma sunce wai nazare, ina tsinkewa kamar zare, bawai jiya don naje azare, wani na haushi chan kamar kare,
كلمات أغنية عشوائية
- kvsh (br) - tokyo drift كلمات أغنية
- sierra kidd - fsod كلمات أغنية
- i am leo the rapper - squad up كلمات أغنية
- blaze audio - the machine كلمات أغنية
- james brown & the famous flames - i know it's true كلمات أغنية
- shifty uk - minute of truth كلمات أغنية
- kylie minogue - your body كلمات أغنية
- end of a year - let's grow fat and unhappy together كلمات أغنية
- goodfella - ghetto nigga will كلمات أغنية
- enter shikari - stop the clocks كلمات أغنية