kalimah.top
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

kalito x khalid jones - a gidan ta lyrics

Loading...

ina da g_yu a bayara
ina da g_yu a kdm
ina da g_yu a yl
(sai a sata a gidan ta)
ina da g_yu a raf streets
ina da g_yu a gwals
ina da g_yu a downtown (sai a sata a gidan ta)
kai malam
sata a gidan ta sata a gidan ta sata a gidan ta juye ta a gida
verse 1 (khalid jones)
who wanna k!ll my joy. who wanna off my boom mic who wanna see crazy up close come and become my wutang
don’t touch me don’t touch my
own
don’t touch them don’t touch
their own
you do that, you die no long cap my guy ah
man dey see me like monkey, me i see man like banana
jesus cover me head to toe yan
da ka san abaya
toh sata a gidan ta, sai ka bi ta…
klt and tsk
ratatatatata
spray dem
ina da g_yu a tambari
ina da g_yu a wunti ina da g_yu a lushi (sai a sata a gidan ta)
ina da g_yu a bayan gari
ina da g_yu a zango
ina da g_yu a railway
(sai a sata a gidan ta)
kai malam
sata a gidan ta sata a gidan ta sata a gidan ta juye ta a gida
sata a gidan ta,abin ta ko babu linta, abinka asta lavista, minister nine likitan ta
bawani shege in mun shiga
ba mai haushi har mu fita
man hotta dan faya
i defend but i no be maguire
came through kamar mafarki
ga masa ga sauti
mallam bauchi muka fito
dolle ai mu tsolle muku ido
put her in her house and feel alright
be on that level kawai make you
just de smile
ina da g_yu a gra
ina da g_yu a low_cost
ina da g_yu a pada (sai a sata a gidan ta)
ina da g_yu a jahun
ina da g_yu a gudum, ina da g_yu a sk (sai a sata a gidan ta)
kai malam
sata a gidan ta sata a gidan ta sata a gidan ta juye ta a gida

كلمات أغنية عشوائية

اهم الاغاني لهذا الاسبوع

Loading...