kalimah.top
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

jigsaw feat. lil prince, teeswagg & dj ab - yns 2019 cypher كلمات الأغنية

Loading...

jiggee
lil prince baby!!!
dj a b neh

yoo guys check it out nayi sabuwa
like two days back acikin kasuwa
i come jam her cikin wani taruwa
yanzu gashi tamun kamun kaguwa
yar fara gata doguwa
harta kaini na gaida su tsohuwa

wallahi nikam na samu karbuwa
e dey happen hakan na faruwa
baba wanan yarinyar nasanta
itace kwanaki nace inasonta
haba dai karkucemun kunmanta
tabbas inada hotonta kaganta

mazaaah
kace ansamu clash
jiya muka jame da ita a wani bash
zatamun transfer wai inbata cash
yanzu ina kiranta tana g_ya trash
ai munsan irin wanan abun ansaba
mace batacema wash baka answer bah
haka wata ta barka waje chikin sanyi
cash kasake ji anyi?

omo this one na new yawa
harkunsa naji chikina na juyawa
dan gwara singlet d_nka na nunawa
shareh wanan abu nake tunawa
ni 50k na kashe mata ran monday
bataso mu hadu sai monday monday
kantafito sai na fara kira tun sunday
tashan yani she no care whether sun dey

wai tsaya ka taba mata d_nki ko?
wata bakar jallabiya da indigo?
tana yawan forming nicky ko?
amma dodo wajan chin girki ko?
kashe nifa na shiga cikin ha′ula’i
kuttt jabala′i
harna fara tunanin iyali
kashe wuta
dole mah in chanza layi

e be like say taso ta hadamu royal rumble
kinsamu lion the king of the jungle
tasa rayuwana tanata crumble
ina ta ganin abubuwa double double

yanzu tunda abun ya kwabe
duka tamana shirme k_ma ta sabe
ta gudu ta mana halin mbappe
muje ganinta tare sai muga wa zata zabe
baba kasamun bakin chiki
gashi chikinmu nine bakin chiki
ko zabe zatayi nasan banshiki
yallaboi me za a kawo
kaban chicken

banayi kurabani da sumbuka
inaganta zagi zana kudumah
salon inje ta buga mini guduma
chan taje transformer ta runguma
yanzu kenan kudadena sunbi ruwa
tasani wahala kaman dan garuwa
nibazan ce komai bah
dan zapi ni banshafa komai bah

ok now komai is over
ba wani rufa rufa ba wani cover
na bata mercede na ba kaninta roba
kai am out of this komai is over
kai alhaji munsan motocin gidanku
amma bari inbarku kujida kanku
dan na ji jiki na kaita yawo naje biki

ku taka kafan
haaaabbbbahhhh
ku taka kafan
eeeeeehhhhhhhuuuu
ku taka kafan
ku harba kafan

كلمات أغنية عشوائية

كلمات الأغاني الشهيرة

Loading...