jacobzee - arewa shatara كلمات الأغنية
jimana there’s no reality
the dope n_gga jacobzee ac dopeness the last don one of the family of one cutest mehn
something is about to happen right now but i ain’t know it but if e gon happen as the way i think, there’s gonna be a big trouble a very big trouble mehn
domin samun ji da karuwa ku saurara
arewa shatara
ga mawaka ma sun fi goma shatara
kowa na kokarin koyan sabobi’n dabara
amma kai ka zauna irgan mai suka tara
toh mu tashi mu nema namu
domin yanzun, sai ai da namu
kar ka zauna jiran wai sai an samu
kamin nan kai ka samu
you know without the money the game is boring
in music, prevention is better than curry
issa message but they are ignoring
there sleeping with snoring
yanne toh
wani ma har ya kai karan boka wurin pastor
dun kawai a dau mataki amma kuna ta zuba gulma na mai toh
jiran sa’a ya gabato_toh fah ga gaskiyan bayani
in har mu ke so a ji mu a tarihi
dolе mu sauke duk wani abun da mu ka dauke shi fa da nauyi
rashin taimako mu chire ra’ayin
a karshе zamu ta koyan sabobi’n dabaru
in hakan ta faru
masoya su taru
talauci ya barmu
arewa shatara
mawaka ma sun fi goma shatara
arewa shatara_sabida waka na saida shanu na saya zakara
daga zakara na sayar na saya tattabara
music industry din mu na bukatar sanjuwa har ma da gyara
you are busy acting fishy in the gaming
you dey insult and u be upcoming
you no reach the level but you are forming
they must pay you before you come for performing
but as for me
is better i be a slave in the colony
for i know the game will elevate me
i know some people will “are u god”? okey, pardon me
ehh ai na san da cewa a banni na shirin film arewa a1
amma ta banni na waka arewa f1
wani ya fara waka tun a lokacin yakubu gown
amma har yanzu bai tashi ba 2021
mawaka ma masu ilimi sun cika north side
sai dai kusan duka sun rasa way to succeed
aiki nake ko a dare shiyasa ba banbanci sakanin mu da duji
maman ka da suzi
rawa suke akan kida na da sun ji
ya zan so sana’an da ma bata da ko sanji
na shiga na fita
sai kace guga
in karya ku duba
arewa shatara
mawaka ma sun fi goma shatara
arewa shatara_sabida waka na saida shanu na saya zakara
daga zakara na sayar na saya tattabara
music industry din mu na bukatar sanjuwa har ma da gyara
is t flow on the mix
كلمات أغنية عشوائية
- alma y vida - don quijote de barba y gabán كلمات الأغنية
- çağrı sinci - kusursuz gün كلمات الأغنية
- dirty punk - давно не был дома (haven't been home in a while) كلمات الأغنية
- yellopain - johnny bravo كلمات الأغنية
- surf - ain't much كلمات الأغنية
- sixteen savage - adelantado كلمات الأغنية
- verbal mcmahon - hood tho كلمات الأغنية
- fintan stack - wansbeck road كلمات الأغنية
- suzamar - a fé كلمات الأغنية
- squash - way we roll كلمات الأغنية