hamisu breaker - zumar kauna كلمات الأغنية
nina kurbi zumar kauna
nima na kurbi zumar kauna
nakurbi zumar kauna ohh
nina kurbi zumar kauna k_ma na lashe
indai kin kula sashina nima zan kula sashinki
nina kurbi zumar kauna k_ma na lashe
indai kakula sashina nima zan kula sashinka
tunanina daya ne kauna da na manta sai intuna babu kamarki a sashina
kalli irin kyaun fiskarki
kana kihada da dabi′arki as_salamu alayki
sone tsaraban da na alkinta
ko k_ma ince na sirranta shi gunki don yayi tsabbta
burin da nake kizamo matata mai kore qazanta
indai zaki aminta dani me zai hana na aminta dake
duk tsanani ya zammini sauki da
cikar samun dan kirki ka daurani amulki
tilasne na tsananta kula kamin
uzuri shi nake maula zana hada maka daula
aguna kaiwa maza zarce domin kullum
kai nake zance shigarka irinta dabance
maisona annurina k_ma angona
ni rokon da nake maka sirrinmu rikeshi ka damke
salan magana da fitar zance na kanji naki a kebance alfarma damace
kimin nayiwa maza zare gari abita ayita aiyiriri mu biyu ne muka dace
rike alkawari narike nima dama sanad_nki nabar rama me zaitada husuma
muyi aurenmu na ba sabanba k_ma ba gaba ba
tunda na samu sarautar mata wazaya rabani da ke
nasan komai makasudi ne
amma kaunarka da kai zaune babu silarta kagane
sone ya kada mini hanta ta abin
nashi naji kamar keta shibaya da mugunta
to yau zan bashi tukunshi na domin ya ban muradina duk duniya zan nuna
jan damara da salon burgewa
da nishadan tarwa innasake na rasaka hakika zan fadi anan taki
كلمات أغنية عشوائية
- stars and rabbit - little mischievous كلمات الأغنية
- stuartinfk - palabras dispersas كلمات الأغنية
- kenia os - escríbeme كلمات الأغنية
- alina rostotskaya & jazzmobile - рождение (birth) كلمات الأغنية
- coadjuvantes - cego bartimeu كلمات الأغنية
- hades - keeps me high كلمات الأغنية
- the hearted - moving mountains كلمات الأغنية
- lou hoàng - vì yêu anh sẽ كلمات الأغنية
- pam thum - turn! turn! turn! كلمات الأغنية
- j-ax - a me mi كلمات الأغنية