hamisu breaker - sirrin zuciya كلمات الأغنية
hhmm to sirrin zuciya
ya fito fila haka inda na tambaya akaban amsa
kece zinariya
ma’ana mai haske tunda idanu da zuciya sun kosa
ni kaine zabina
k_ma haske na mai kore duhu daga sashina
(sirrin zuciya)
ni ena enji dumin kauna
tunda na gama so agareka na furta muradina
(sirrin zuciya)
ena sonka ena sonka nima zanso kaji tausayina
(sirrin zuciya)
kaine tauraro na
ma’ana mai haske ka idanu da zuciya sun kosa
hhmmm na baki dukkan yarda
ki aminta dashe da mukai ya tsiro k_ma yayi huda
(sirrin zuciya)
dan allah ki jaddada murayu atare dake abada
(sirrin zuciya)
kema in kin yarda g_yawa iyaye su shaida
(sirrin zuciya)
karki ki mini kuskunda komai kikace bakyaso na fasa
to sirrin zuciya ya
fito fila haka inda na tambaya akaban amsa
kaine tauraro na
ma’ana mai haske tunda idanu da zuciya sun kosa
to sirrin zuciya
to sirrin zuciya
haka inda na tambaya aka ban
dukkanin amsa ta
kece zinariya
kaine jagora
kinga idanu da zuciya sun kosa
ha hah haha aaaa’a
eh he yeh hey yeh heh
nagode hubbi nah
mai kore kishi da rowan kauna
kin sarke tunani na
kece karshen labarina
amjad records
midget mix
كلمات أغنية عشوائية
- arsen dedic - moj zanat كلمات الأغنية
- dave malloy - the dj كلمات الأغنية
- rodo - vais vencer كلمات الأغنية
- lindsay ell - dreaming with a broken heart كلمات الأغنية
- dc (uk) - starboy كلمات الأغنية
- s-clive - heart so cold كلمات الأغنية
- letelefono - cara de titán كلمات الأغنية
- grits - why battle me كلمات الأغنية
- l pro (pl) - progress كلمات الأغنية
- kiana v & moophs - k bye كلمات الأغنية