kalimah.top
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

garzali miko - inada dalili كلمات الأغنية

Loading...

ru, rub master
lalalala
ab music studio
duba tsakanin mu
soyayya tasaka ka gano mu
tarayya ta bayyana halin mu
da irin kulawar da muke bauwa junan mu
masoya in an tambayi sunan mu
abokan mu ma suna da taken mu
da wayyon ki basu kushai kaunar mu
ko a cikin dangi ba a daina zancen mu
daga sandoma babu so irin namu
hayai, hayai haha umm umm
ayai ayai ayai
ayai ayai ayai
na yarda ke, kadai na bai wa soyayya
ki bani so mu bawa marar da kunya
domin kece nagani da ido na
kece waccha zan baiwa kauna

a kanki na tabbata, koda na tafi zan dawo
g_yaman mi kike so, wallahi baby zan kawo
kin zam tawa nidai, ke zan yi ma komai
never say good bye to my baby woo
a kanki, na tabbata ni baza ja da baya ba
ko da na mutu ni a kanki bazan ki faltawa ba
harsashen farinciki sai na gan ki
ko a cikin bakin duhu ina gane ki
san da nake miki wane scaleli ya auna
in an tambayeni baby na ke zani nuna
a zuciya na baki guri matso nan ki zauna
anywhere you go ai muna tare da juna

كلمات أغنية عشوائية

كلمات الأغاني الشهيرة

Loading...