big barak - big harka كلمات الأغنية
gyara bigbarak
me kace? dope
hahaha.. man
hook
big harka ce; mukai w-nkan shadda da atampa
big harka ce; sai muka ja tuwon umma a langa
big harka ce; muka bar j town abj zuwa kaduna
big harka ce kai big har ka ce kai
verse 1
big harka ce, su kace lale, da zuwan kare
suka kukkulle muka kukkunce
wanene ne? big barak ne
i aint for sale better tell sale
zamu tattance abokai karmu lalace
na kalipance dan dogarai sai in hau bege
sai gobe da s-ssape
na bar f-gge dan inje zage, gaida iyaye, bin iyaye dan mu yiyo dace
ita tabbas dibi’ar sakamakon me riba ce
a pilin arziki ake p-ssing nima mana ku dan min le
na bar underground na kira birkila dan ya ginan bene
sai zance, dan in ja zane kamar da vinci but cika ce
yar harka ce, ta ban abinci sai mu zan tare
yau kudu ba bare
gabas dan mu sallace
yamma westside ce
arewa home base ne
i pray yau ba tsiya ba kari dan kua big harka ce
hook
big harka ce; mukai w-nkan shadda da atampa
big harka ce; sai muka ja tuwon umma a langa
big harka ce; muka bar j town abj zuwa kaduna
big harka ce kai big har ka ce kai
verse 2
big harka ce
na shigo kamar mage dan in mammake duk me ce wa shi waye
mun tane duk ruba ce
ba lissafi muka tattare
manta da shi parin kure ne
kan kasona ba a min kwace
yai datti muka shashshare
ca’ ja’e, ya a ajje karapu kayya s-ssare dan karatu abce
kalaku sai ya huhhure
ya waye, ya tawaye, ya bar sane dan da shi a satar ma me yunwa ne
puta ce ta mazaje banda dan yaye mai wasan tsakar gida
suka katange muka rurrushe
mun dau zafi munki mu huce
ruwan kibiyu muka doddoje
sukai mashi muka yo sillke
yarinya ce ta zamo mace, ta katso mai rai legitimate dan mujin ya angwance
nai zaurance dan masu bakin zance
zancen kan hanya gunsu sana’a ce but ehh karamar harka ce
hook
big harka ce; mukai w-nkan shadda da atampa
big harka ce; sai muka ja tuwon umma a langa
big harka ce; muka bar j town abj zuwa kaduna
big harka ce kai big har ka ce kai
man me kace
ka ganni cikin mota ta big harka ce
ka ganni dani da g-yu na big harka ce
ka ganni dani da cika ta big harka ce
ka ganni ina eh eh … big harka ce
كلمات أغنية عشوائية
- yazaell - โดเรมี (คิดถึงเธอ) كلمات الأغنية
- leo chaves - chora o homem كلمات الأغنية
- r. missing - crimeless كلمات الأغنية
- øff-licht - shameless كلمات الأغنية
- devour the day - loudmouth كلمات الأغنية
- robert angel - around midnight كلمات الأغنية
- the cast of grease: rise of the pink ladies - new cool كلمات الأغنية
- polo gonzález - triste كلمات الأغنية
- chosen jacobs - come around كلمات الأغنية
- tee (tttg) - 扇子 (sensu) كلمات الأغنية