
area sound - karki manta dani كلمات أغنية
kar ki manta da ni
garin masoyi baya nisa
juyo ki ganni ga ni ‘a kusa
‘a kanki ba’ abinda zani kasa, ba wanda zaiyi magana in ji sa
indai na furta labarin da yake zuciyata, nasan zaki gaz_gata in kin kalli idaniya ta
rike mani alkawar, ki sa ni ‘a inuwar
ko na bar duniyar, fata na shi neh
masoyiya ta, dan allah kar ki manta da ni
ko babu raina, ki ringa yawan tunawa da ni
(ko babu raina, ki ringa yawan tunawa da ni)
indai uwa zata manta da jariri
soyayyar ka ma bata tasiri
kaunar ka che ban yau in kare, kai neh ko da yaushe in zan bada labari
nidai kai neh na tsaida ka zamto uban diyya ta, na san bani samun barazana ‘a rayuwata
da kai zan alfahar, ‘a wannan rayuwar
ko na bar duniyar, fata na shi neh
masoyiya ta, dan allah kar ka manta da ni
ko babu raina, ka dinga yawan tunawa da ni
(ko babu raina, ka dinga yawan tunawa da ni)
ahhh_haa_ha
ba domin mutuwa bah da ni da ke bazamu rabe bah
in ba domin mutuwa bah da ni da kai bazamu rabe bah
ba domin mutuwa bah da ni da ke bazamu rabe bah
in ba domin mutuwa bah da ni da kai bazamu rabe bah
dan allah kar ki manta dani, ko babu raina ki dinga yawan tunawa da ni
masoyi na, “dan allah kar ka manta da ni, ko babu raina ka dinga yawan tunawa da ni”
كلمات أغنية عشوائية
- protector - mortuary nightmare كلمات أغنية
- proto kaw - hegemonium كلمات أغنية
- protocol - sorry كلمات أغنية
- proud mary - just for you كلمات أغنية
- propaganda - the chase كلمات أغنية
- propellerheads - take california كلمات أغنية
- protomen - the stand (man or machine) كلمات أغنية
- protector - only the strong survive كلمات أغنية
- propaganda - your wildlife كلمات أغنية
- protomen - father of death كلمات أغنية