
ali jita - arewa angel كلمات أغنية
arewa annngel…
don adah…
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel…
woman with a heart of gold
expensive than any gold
there is nothing she won’t do
for the man she loves.
sannu rabin zuciyata, ni ina ji dake.
koda natashi bacci, nayi kwalli dake.
anbani keeee, anbani ke …
anbani ke, kinga anbani ke.
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.
muci abinci tare, mu zauna a tare.
mui kuka a tare, dariyar mu a tare.
mui chilling a tare, flexing a tare.
mu taka a tare, ranar auren mu tare
kinci ado da lalle… you beautiful wearing atamfa…
arewa anngel
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.
lyrics by
ilham_galadeema
كلمات أغنية عشوائية
- homie (russia) - пули (bullets) كلمات أغنية
- gros mo - bélier كلمات أغنية
- damien jurado - random fearless كلمات أغنية
- alec arthur - take me serious كلمات أغنية
- liamoo - all on you كلمات أغنية
- vasco vilhena - tempo كلمات أغنية
- sandra mihanovich - fronteras كلمات أغنية
- pink floyd - mother (live at earls court 1981) كلمات أغنية
- mak baheazer - wowoyeh كلمات أغنية
- hispac - bbc كلمات أغنية