
ad boc - flower kings كلمات أغنية
intro
-an underground king …
-…is he who scares the mainstream royalty with his thunder sound thing
-so cutting off my spring ankle won’t stop me
-for what’s the best thing to do in wrestling when the ring got you?
-hawa kan kidodi nake kamar king kunta,
kunta, kunta, kunta, kunta!
-kowace kida na hau ni nakan hukunta,
hukunta, hukunta, hukunta!
(repeat twice)
one
-yea, ga furen kallon da ya fi karfin bayi
-king kunta, sarkin bayi
-sarka a wuya, hannaye da kafafu
-amma mun ki mu hakura, wahala ya dafa mu
-akwai w-ssu abokan da ma jaraba ya raba mu
-amma yanzu mun shirya don saraba ya hada mu
-w-ssu ba su da rai don adaka ya raka su
-mu da muke a raye kam hakika mun ga dazu
-placed above haters, ubangiji ya daga mu
-yanzu muna da yanci k-ma babu mai taba mu
-blessed by god, n-body is gonna touch us
-yes i are tyler’s man speaking yonkers
-no achilis heel, ban da dunduniyar kafa
-just aiming up high zuwa duniyar sama
-na fi karfin mulkin mallaka
-i’ll make pounds, e a turmin na daka
(repeat first)
two
-king kunta, yea i’m a slave to my thoughts
-i ain’t never giving up on the brave that i fought
-till the day i bury him in the grave that i dug
-i’m frank ocean, measured by the waves that i bought
-ai, da ni kake nema ka yi collabo?
-ka kira b.f.s in ku ka shirya da ogajow
-kokuwa duk wani gaye daga office
-real rap is here, ai mun yaye daga rubbish
-in babu batiri ai ko agogo kan huta
-amma banda kwakwalwar da ya fi na’urar computer
-mai iya ziyartar yanan gizo gizo
-will soon be a coach bayan su mourinho
-simple kaman ‘a, i, o, u, e’
-kar ku fasa sa kuzari, zo mu je
-don mu faranta ran masu yin mu
-da muddun suka gan mu na san za su bamu kudin mu
(repeat first)
-ji mana, ku tsaya guys!
-dish dish ka, dish ka, dish dish ka, haba dish ka(repeat till the song fade out)!
كلمات أغنية عشوائية
- nguyên hà - trời sáng rồi (live at wow sunset show) كلمات أغنية
- cauty - un espejo كلمات أغنية
- nocap - kobe crawford (intro) كلمات أغنية
- gui armelin - às vezes كلمات أغنية
- ansh4sure - dhune كلمات أغنية
- amine belkisse - millions كلمات أغنية
- carmen soliman - kalam kalam كلمات أغنية
- honorata skarbek - holy grail كلمات أغنية
- goulag - ça flingue كلمات أغنية
- over top - шмаль (drugs) كلمات أغنية