abdul d one - sareena كلمات الأغنية
abar mu ni da ke in
dai a soyayya ce
sarina na fada kece
cikon buri
sarina taka ce in dai
da alkawari raba mu zai
wuy tsantsar soyayya ce
na dade idanuwa ina
son su gano naki
zuciya ta ko da yaushe
ta na mararin kallon ki
zan yi kokari farin
cikin ki ya dore kema
kin sani na fi so a ganmu
a tare
allah mai iko koda
yaushe bamu in baki
sai dai mu ji kamshi
tun da idanu basa aiki
kar da ka damu akwai
mai kallo, kallo baya
bacci shi zai tsare mu
ya bamu abinci k_ma
ya tsare mu da kunci
shi ya bamu soyayya mai
zaki ba ta hada da madaci
koda yaushe baka yi mini
nisa gare ni in zamo
makadaici
in naji sautin muryar da
ba taka ba sarina
sai na rude ko zuciyata
ta kulle in ban jika ba
nagode da wannan
kalamai kin sanya naji
ni da tarin mukamai
sarina ta ta huce tsarin
kazamai nayi godiya da
wanda kalamai muhimai
da sonki na ke dada
zan ba babba soyayya
ki sa tazamo gaske
ko kai mamaki
idanunka sun san kana
nan kar kai mamaki ina
ganinka kabi sannu
zuciya ta zama tamkar
idanu kai nake bi don
allah jani sannu
haaee heeeheh
na san kina jina ba kya
gani na kullum kike jina
heeeheh haaaaae
كلمات أغنية عشوائية
- takizava, dekma, gxner. & guap sensei - nails كلمات الأغنية
- huebi - ameisenbär كلمات الأغنية
- lone ninja - center of gravity كلمات الأغنية
- greazy puzzy fuckerz & j1zzy - cummin on ur face كلمات الأغنية
- est gee - dog hoes كلمات الأغنية
- suskateers - ass ain’t safe كلمات الأغنية
- awaken music - peter كلمات الأغنية
- gloria estefan - music of my heart (lawrence dermer remix) كلمات الأغنية
- the box (canadian band) - school كلمات الأغنية
- christian awong - freedom's bliss كلمات الأغنية